Proverbs 5:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma a ƙarshe tana da ɗaci kamar tafashiya, mai ci kamar takobi mai kaifi biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ڧَرْشٜىٰنْ ذَمَ دَ عِتَ، سَيْ طَاثِ، ذَاتَ سُواْكٜىٰكَ كَمَرْ تَكُواْبِے مَيْثِ بَاكِ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma bayan an gama duka, ba abin da za ta bar maka sai baƙin ciki, da azaba.