Proverbs 5:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ta wani tunanin rayuwa; hanyoyinta karkatacce ne, amma ba tă sani ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَتَ دَامُ دَ حَنْيَرْ رَيْبَ، هَنْيُواْيِنْتَ بَعَمِيڧٜىٰ سُكٜىٰبَ، عِتَ كُوَ بَتَسَنْ حَكَ تَكٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba a kan hanyar rai take ba, tana ragaita nesa da hanyar, amma kai ba ka ankara ba.