Proverbs 5:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa, ’ya’yana, ku saurare ni; kada ku juye daga abin da nake faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ ڢَا، يَا طَانَ، كَسَوْرَرَتَ، كَدَ كَرَبُ دَ كَلْمُواْمِنْ بَاكِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yana, ku kasa kunne gare ni yanzu, kada ko kusa ku manta da abin da nake faɗa.