Proverbs 6:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗan barci, ɗan gyangyaɗi, ɗan naɗin hannuwa don a huta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِمْ كَطَنْ بَرْثِ، جِمْ كَطَنْ ڠَنْڠَطِ، جِمْ كَطَنْ نَطَ حَنُّ دُواْمِنْ هُوتُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan ce, “Bari in ɗan ruruma, in naɗa hannuwana in shaƙata.”