Proverbs 6:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda yake ƙyifce da ido, yana yi alama da ƙafafunsa yana kuma nuni da yatsotsinsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ يِنْ عَلَمَ دَ عِدَنُونْسَ، يَنَ مَغَنَ دَ مُواْڟِنْ ڧَڢَرْسَ، يَنَ يِنْ أَمْڢَانِ دَ يَڟَرْسَ عَٻُواْيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan yi ƙyifce, ko su yi nuni don su yaudare ka.