Proverbs 6:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka masifa za tă fāɗa farat ɗaya; za a hallaka shi nan da nan, ba makawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ إِرِنْ وَنَّنْ، عَذَابَ ذَاتَذُواْ مَسَ بَا ظَتُواْ، ثِكِنْ ڨِڢْتَوَرْ عِدُواْ، ذَاعَ هَلَّكَ شِ كَكَڢْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan masifa za ta fāɗa musu farat ɗaya ba makawa, za a yi musu mummunan raini.