Proverbs 6:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗana, ka kiyaye umarnan mahaifinka kada kuma ka ƙyale koyarwar mahaifiyarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَانَ، كَكِيَايٜىٰ عُمَرْنَنْ بَابَنْكَ، كُمَ كَدَ كَڧِ كُواْيَرْوَرْ مَامَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗana, ka yi abin da mahaifinka ya faɗa maka, kada ka manta da koyarwar mahaifiyarka.