Proverbs 6:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kake tafiya, za su bishe ka; sa’ad da kake barci, za su lura da kai; sa’ad da ka farka, za su yi maka magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَكٜىٰ تَڢِيَ، ذَاسُيِ تَبِے دَكَيْ؞ سَعَدَّ كَكٜىٰ ݣُونْثِيَ، ذَاسُيِ تَكِيَايٜىٰكَ؞ سَعَدَّ كَڢَرْكَ، ذَاسُيِ تَبَاكَ شَوَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Koyarwarsu za ta bi da kai sa'ad da kake tafiya, ta kiyaye ka da dare, ta kuma ba ka shawara da rana.