Proverbs 6:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama waɗannan umarnai fitila ne, wannan koyarwa haske ne, kuma gyare-gyaren horo hanyar rayuwa ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا وَطَنَّنْ عُمَرْنَيْ ڢِتِلَثٜىٰ، وَنَّنْ كُواْيَرْوَا حَصْكٜىٰنٜىٰ، ڟَاوَتَرْوَ دَ هُواْرَرْوَ كُوَ حَنْيَرْ رَيْ ثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Doka da abubuwan da take koyarwa haske ne mai haskakawa. Tsautawa tana iya koya maka zaman duniya.