Proverbs 6:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum zai iya ɗiba wuta ya zuba a cinyarsa ba tare da rigunansa sun ƙone ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ يِوُ مُتُمْ يَكِڢٜىٰ وُتَا عَڧِرْجِنْسَ، بَاتَرٜىٰدَ رِغَرْسَ تَڧُواْنٜىٰ بَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka iya rungumar wuta a ƙirjinka sa'an nan ka ce ba za ta ƙone tufafinka ba?