Proverbs 6:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka yake da wanda ya kwana da matar wani; babu wanda ya taɓa ta da zai tafi babu hukunci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ يَكٜىٰ غَ مَيْ ݣُونَ دَ مَاتَرْ وَنِ، دُكْ وَنْدَ يَيِ حَكَ، بَذَيْ كُٻُتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka yake da mutumin da ya kwana da matar wani. Duk wanda ya aikata wannan, zai sha wahala.