Proverbs 6:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane ba sa ƙyale ɓarawo in ya yi sata don yă ƙosar da yunwarsa sa’ad da yake jin yunwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ بَاسَ رٜىٰنَ مَيْسَاتَا سَعَدَّ يَيِ سَاتَا سَبُواْدَ يُنْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane ba sukan raina wanda ya saci abinci don yana jin yunwa ba,