Proverbs 6:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutumin da ya yi zina ba shi da hankali; duk wanda ya yi haka yana hallaka kansa ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُتُمِنْدَ يَݣُونَ دَ مَاتَرْ وَنِ، بَاشِ دَ حَنْكَلِ، هَلَّكَ كَنْسَ يَكٜىٰيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mazinaci marar hankali ne, gama hallaka kansa yake yi.