Proverbs 6:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dūka da kunya ne za su zama rabonsa, kuma kunyarsa za tă dawwama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوكَ دَ كُنْيَا ذَيْ شَا، كُنْيَا بَذَاتَ تَٻَ بَرِنْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai sha dūka, a wulakanta shi, zai dawwama cikin kunya.