Proverbs 6:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duk da haka yakan yi tanade-tanadensa da rani ya kuma tattara abincinsa a lokacin girbi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، سُكَنْ تَتَّارَ وَكَنْسُ عَبِنْثِ، سُكَنْ شِرْيَ أَ لُواْكَثِنْ غِرْبِے دُواْمِنْ تَنَدِنْ دَامِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma da kaka sukan tanada wa kansu abinci, domin kwanakin bazara.