Proverbs 7:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ga mace ta fito don ta sadu da shi, saye da riga kamar karuwa shirye kuma don ta yaudare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ ڢَا، مَثٜىٰ تَڢِتُواْ ذُوَا وُرِنْسَ، تَثِ ݣُولِّيَ كَمَرْ كَارُوَ مَيْ ذُوثِيَارْ رُوطِنْ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta tarye shi, ta ci ado kamar karuwa, tana shirya yadda za ta yaudare shi.