Proverbs 7:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka na fito don in sadu da kai; na neme ka na kuma same ka!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا نَڢِتُواْ إِنْ سَامٜىٰكَ، نَامَڟُ إِنْ غَنْكَ، غَاشِ كُوَ نَسَامٜىٰكَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ya sa na fito ina nemanka, ina so in gan ka, ga shi kuwa, na gan ka!