Proverbs 7:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ɗauki jakarsa cike da kuɗi ba zai kuwa dawo gida ba sai tsakiyar wata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَطَوْكِ إِسَشّٜىٰنْ كُطِ، بَذَيْ دَاوُاْ غِدَابَ، سَيْ ڟَكِيَرْ وَتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tafi da kuɗi masu yawa, ba zai komo ba sai bayan mako biyu.”