Proverbs 7:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan take, ya bi ta kamar saniyar da za a kai mayanka, kamar wawa zuwa wurin da za a ba shi horo
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا لَابَرِ سَيْ يَبِتَ، كَمَرْ بِجِمِنْ دَ ذَاعَ كَيْ وُرِنْ يَنْكَ، كَمَرْ بَرٜىٰوَرْ دَتَكٜىٰ ڟَلّٜىٰ ذُوَا ثِكِنْ تَرْكُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan ya bi ta kamar sā zuwa mayanka, kamar barewa tana tsalle zuwa cikin tarko,