Proverbs 7:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai da kibiya ta soki hantarsa, kamar tsuntsun da ya ruga cikin tarko, ba tare da sani zai zama sanadin ransa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูู†ู’ุฏูŽ ูƒูุจููŠูŽ ุชูŽุณููˆุงู’ูƒูœู‰ูฐุชูŽ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุชูŽุž ูŠูŽู†ูŽู†ู‹ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ฺŸูู†ู’ฺŸู ู…ูŽูŠู’ ุณูŽูˆู’ุฑูู†ู’ ุดูุบูŽ ุชูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ุŒ ุจูŽูŠู’ ุณูŽู†ู ุจูŽุฐูŽูŠู’ุจููŠูŽ ุฏูŽ ุฑูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
inda kibiya za ta soke zuciyarta. Yana kama da tsuntsun da yake zuwa cikin tarko, bai kuwa sani ransa yana cikin hatsari ba.