Proverbs 7:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta zama sanadin fāɗuwar yawanci; kisan da ta yi ba ta ƙidayuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا تَذَمَ دَلِيلِنْ ڢَاطُوَرْ مَظَا دَيَوَ، بَعَ عِيَ لِسَّڢْتَا وَطَنْدَ سُكَ مُتُ تَهَنُّنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ita ce sanadin hallakar mutane da yawa, ta sa mutane da yawa mutuwa, har ba su ƙidayuwa.