Proverbs 7:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faɗa wa hikima, “Ke ’yar’uwata ce,” ka kuma kira fahimi danginka;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثٜىٰ وَحِكِمَ «كٜىٰ یَرْعُوَتَثٜىٰ،» كَكِرَا غَانٜىٰوَ «كٜىٰ أَبُواْكِيَتَ تَكُرْكُسَثٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka mai da hikima 'yar'uwarka, basira kuwa ta zama ƙawarka ta jikinka.