Proverbs 8:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama hikima ta fi lu’ulu’ai daraja, kuma ba abin da kake sha’awa da za a kwatanta da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا حِكِمَ تَڢِے دُوَڟُو مَاسُ دَرَجَ ݣَوْ، دُكْ أَبُبُوَنْدَ كَڢِسُواْ، بَذَاعَ عِيَ ݣُوتَنْتَاسُ دَ عِتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni ce hikima, na fi lu'ulu'ai, Cikin dukan abin da kake so, ba kamata.