Proverbs 8:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan itacena sun fi zinariya zalla; amfanin gonar da nake bayar ya fi azurfa mafi kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَمْڢَانِنْ دَ ذَاكَسَامُ أَغَرٜىٰنِ، يَڢِ ظِينَارِيَ، عِ مَا، ظِينَارِيَرْ ظَلَّ، يَڢِ أَظُرْڢَرْ دَ عَكَ تَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da za ka samu daga gare ni Ya fi zinariya kyau, da azurfa tsantsa.