Proverbs 8:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ina ba da wadata ga waɗanda suke ƙaunata ina sa wuraren ajiyarsu su cika.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ سَا مَاسُ ڧَوْنَتَ سُغَاجِ دُوكِيَ، طَكُنَنْسُ كُمَ سُثِكَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina ba da dukiya ga waɗanda suke ƙaunata, Ina kuma cika gidajensu da wadata.