Proverbs 8:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da babu tekuna, aka haife ni, sa’ad da babu maɓulɓulai masu ruwa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاڢِنْ عَيِ ظُرْڢَڢَّنْ ضُوَيٜىٰ، إِنَانَنْ، كَاڢِنْ مَا عَيِ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni aka fara yi kafin tekuna, A sa'ad da ba maɓuɓɓugan ruwa.