Proverbs 8:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina nan sa’ad da ya kafa sammai a wurarensu, sa’ad da ya shata sararin sama a kan fuskar zurfafa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ نَنْ لُواْكَثِنْ دَ يَيِ سَمَّيْ، دَ يَظَانَ لَيِنْ إِيَاكَ أَ ڢُسْكَرْ ظُرْڢَڢَّنْ ضُوَيٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A can nake sa'ad da ya shata sararin sama, Da sa'ad da ya shimfiɗa al'arshi a hayin tekuna,