Proverbs 8:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai albarka ne wanda ya saurare ni; yana tsaro kullum a ƙofofina, yana jira a ƙofar shigata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ أَلْبَرْكَ نٜىٰ مُتُمِنْدَ يَسَوْرَرَتَ، كُواْيَوْشٜىٰ يَنَ ڟَيٜىٰ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَتَ، يَنَ جِرَا عَڧُواْڢَرْ شِغَ غِدَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da ya kasa kunne gare ni, zai yi farin ciki haka nan, Wato yakan tsaya a ƙofata ko yaushe, Yana kuma jira a ƙofar shiga gidana.