Proverbs 8:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga mai tunani dukansu daidai ne; ba su da laifi ga waɗanda suke da sani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْسُ أَ سَرَرِ سُكٜىٰ غَ مَيْ غَانٜىٰوَ، دَيْدَيْ كُمَ غَ وَطَنْدَ سُكَ سَامِ سَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga mutum mai basira, dukan abu ne a sarari, Ga wanda aka sanar da shi sosai, abu ne a sawwaƙe.