Psalms 1:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji, kuma yana ta nazarinta dare da rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَنَ جِنْ دَاطِے يَكِيَايٜىٰ كُواْيَرْوَرْ يَهْوٜىٰهْ ، يَنَ تُنَانِنْ كُواْيَرْوَرْ دَرٜىٰ دَ رَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maimakon haka, yana jin daɗin karanta shari'ar Allah, Yana ta nazarinta dare da rana.