Psalms 10:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me, ya Ubangiji, kake tsaya can da nesa? Me ya sa kake ษoye kanka a lokutan wahala?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ู
ูููฐููุณูุง ฺููููู ุซููู ุฏูููููฐุณูุ ู
ูููฐููุณูุง ูููปููุงูููููฐ ูููููู ูููุงูููุซููู ุฏูู
ูููููฐ ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, me ya sa kake can nesa? Me ya sa ka ษoye kanka a lokacin wahala?