Psalms 10:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kana kāre marayu da waɗanda aka danne, domin mutum, wanda yake na duniya kada ƙara haddasa wata razana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ غَ مَرَايُ دَ وَطَنْدَ عَكَ دَنّٜىٰ، دُواْمِنْ كَدَ یَنْ أَدَمْ سُڧَارَ بَاسُ ڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka ji koke-koken waɗanda ake zalunta da na marayu, Ka yi shari'ar da za su ji daɗi, Domin kada 'yan adam su ƙara haddasa wata razana.