Psalms 10:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan ce wa kansa, “Ba abin da zai girgiza ni; kullum zan yi murna ba zan taɓa shiga wahala ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَتُنَانِنْ ذُوثِيَارْسُ سُكَنْثٜىٰ، «بَذَامُ تَٻَ ڢِرْغِتَبَ، دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا بَذَامُ شِغَ وَهَلَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ce wa kansa “Ba zan taɓa fāɗuwa ba, Ba zan taɓa shan wahala ba.”