Psalms 100:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku shiga ƙofofinsa da godiya filayen gidansa kuma da yabo; ku gode masa ku kuma yabi sunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُشِغَ ڧُواْڢُواْڢِنْ هَيْكَلِنْسَ دَ غُواْدِيَ، كُشِغَ ڢِيلِنْ غِدَنْسَ دَ يَبُواْ، كُيِ مَسَ غُواْدِيَ كُكُمَ يَبِے سُونَنْسَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku shiga Haikalinsa da godiya, Ku shiga wurinsa mai tsarki, ku yabe shi! Ku gode masa, ku yabe shi!