Psalms 101:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan rera wa ƙauna da adalcinka; gare ka, ya Ubangiji, zan rera yabo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، ذَنْ رٜىٰرَ وَاڧَا عَكَنْ ڧَوْنَ دَ غَسْكِيَ، أَغَرٜىٰكَ ذَنْيِ وَاڧَرْ يَبُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waƙata ta aminci ce da gaskiya. Ina raira maka ita, ya Ubangiji.