Psalms 101:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zan kafa a gaban idanuna 1 wani abu marar kyau ba. Na ƙi jinin ayyukan mutane marasa aminci; ba za su manne mini ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَنْ كَڢَ عِدُواْنَ عَكَنْ أَبِنْ بَنْظَبَ؞ نَڧِ جِنِنْ أَيُّكَنْ مَاسُ ثُوتَا، بَابُ أَبِنْدَ ذَيْ حَطَنِ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zan jure da mugunta ba ko kaɗan. Na ƙi jinin ayyukan waɗanda suka bijire wa Allah, Ba ruwana da su.