Psalms 101:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane masu mugun zuciya za su nesa da ni; ba abin da zai haɗa ni da mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْيِ نٜىٰسَ دَ مُوغُوَرْ ذُوثِيَا، بَابُ أَبِنْدَ ذَيْ حَطَنِ دَ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zan yi rashin aminci ba, Ba kuwa zan yi tunanin mugunta ba.