Psalms 101:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya yi ɓatanci wa maƙwabcinsa a ɓoye shi za a kashe; duk mai renin wayo da mai girman kai, ba zan jure masa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْيِ وَمَڨُوبْثِنْسَ ٻَاتَ سُونَ عَٻُواْيٜىٰ، ذَنْ هَلَكَاشِ؞ مَيْ غِرْمَنْ كَيْ دَ مَيْ رٜىٰنِنْ وَيُواْ، بَذَنْ جِمْرٜىٰ دَشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan hallakar da mai raɗar abokinsa, Ba zan jure da mutum mai girmankai, Ko mai alfarma ba.