Psalms 101:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu mai ruɗun da zai zauna a gidana; babu mai ƙaryan da zai tsaya a gabana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُ مَيْ رُوطُ وَنْدَ ذَيْ ذَوْنَ أَغِدَانَ سَمْ! بَابُ مَيْيِنْ ڧَضْيَا وَنْدَ ذَيْ ڟَيَ أَغَبَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maƙaryaci ba zai zauna a fādata ba, Ba zan yarda munafuki ya yi zamansa a wurina ba.