Psalms 102:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ Ubangiji ya duba ƙasa daga wurinsa mai tsarki a bisa, daga sama ya hangi duniya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ يَكَنْ دُوبَ ڧَسَا دَغَ وُرِنْسَ مَيْ ڟَرْكِے أَ سَمَ، دَغَ سَمَ يَكَنْ دُوبِے ڧَسَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya duba ƙasa Daga Sama, tsattsarkan wurinsa, Daga Sama ya dubi duniya,