Psalms 102:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni sa’ad da nake cikin damuwa. Ka juye kunnenka gare ni; sa’ad da na yi kira, ka amsa mini da sauri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَٻُواْيٜىٰ ڢُسْكَرْكَ دَغَ غَرٜىٰنِ لُواْكَثِنْ دَ نَكٜىٰ شَنْ وَهَلَ! كَكَسَ كُنّٜىٰ غَرٜىٰنِ، سَعَدَّ نَيِ كِرَا، أَمْسَ مِنِ دَ سَوْرِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ɓoye mini sa'ad da nake shan wahala! Ka ji ni, ka amsa mini da sauri sa'ad da na yi kira!