Psalms 102:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka za a furta sunan Ubangiji a Sihiyona yabonsa kuma a Urushalima
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุจููุชู ููููููู ุฏููุงูู
ููู ุนููู ุดูููฐููุฑู ุณููููููุณู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูู ุณููููููุงูููุ ููุจููุงููุณู ูููู ุนูุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan mutane za su yi shelar sunan Ubangiji a Sihiyona, Za su yi masa godiya a Urushalima,