Psalms 102:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin rayuwata, ya karye ƙarfina; ya gajartar da kwanakina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَضَغٜىٰ مِنِ ڧَرْڢِے كَاڢِنْ ڟُوڢَتَ، يَيَنْكٜىٰ مِنِ يَوَنْ ݣُونَكِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun ina ƙaramin yaro Ubangiji ya sa na rasa ƙarfi, Ya gajerta kwanakina.