Psalms 102:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kwanta a faɗake; na zama kamar tsuntsun da yake shi kaɗai a kan rufin ɗaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَݣُونَ عِدُواْنَ عَبُوطٜىٰ، نَذَمَ كَمَرْ ڟُنْڟُ أَ سَمَنْ طَاكِ، ڟُنْڟُنْ دَيَكٜىٰ شِ كَطَيْ بَابُ مَيْ تَعَظِيَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwana nake ba barci, Na zama kamar tsuntsun da yake fama da kewa A bisa kan ɗaki.