Psalms 102:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan yini abokan gābana suna tsokanata; waɗanda suke mini ba’a suna amfani da sunana yă zama abin la’ana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُواْكَنْ غَابَنَ سُنَ ذَاغِنَ دُكَنْ يِنِ، مَاسُ مِنِ بَعَ سُنْ مَيْدَ سُونَنَ أَبِنْ يِنْ لَعَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maƙiyana suna cin mutuncina dukan yini. Waɗanda suke mini ba'a, Suna la'antarwa da sunana.