Psalms 103:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama ya san yadda aka yi mu, ya tuna cewa mu ƙura ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا شِے يَسَنْ أَبِنْدَ عَكَيِمُ دَشِ، يَنَ كُمَ تُنَ ثٜىٰوَ مُو ڧُورَرْ ڧَسَانٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya san abin da aka yi mu da shi, Yakan tuna, da ƙura aka yi mu.