Psalms 104:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna ba da ruwa ga dukan namun jeji; jakunan jeji suna kashe ƙishirwansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ بَا نَمُواْمِنْ دَاجِ ضُوَ، عِنْدَ جَاكُنَنْ دَاجِ سُكٜىٰ كَشٜىٰ ڧِشِنْ ضُوَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne suke shayar da namomin jeji, Jakunan jeji kuma, a nan sukan kashe ƙishinsu.