Psalms 104:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana yi wa itatuwan Ubangiji banruwa sosai, al’ul na Lebanon da ya shuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِتَتُوَنْ يَهْوٜىٰهْ سُنْ ڧُواْشِ دَ ضُوَ سُواْسَيْ، عِتَتُوَنْ سٜىٰدَ نَ لٜىٰبَنُوانْ دَ يَشُوكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Itatuwan al'ul na Lebanon sukan sami isasshen ruwan sama, Itatuwa ne na Ubangiji kansa, waɗanda shi ya dasa.