Psalms 104:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rana ta fito, sai suka koma shiru; suka koma suka kwanta a kogwanninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَ تَكَنْ ڢِتُواْ، سَيْ سُكُواْمَ سُݣُونْتَ أَ رَامِنْ ذَمَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da rana ta fito, Sai su koma su kwanta a kogwanninsu.