Psalms 104:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina misalin yawan aikinka, ya Ubangiji! Cikin hikima ka yi su duka; duniya ta cika da halittunka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุงููููุง ู
ูุตูุงูููู ูููููู ุงูููููููููููุ ุซููููู ุญูููู
ู ููุงููุณู ุฏููู! ุฏููููููุง ุซูููููฐ ุชูููููฐุฏู ุญูููุชููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka halicci abubuwa masu yawa! Da hikima ฦwarai ka halicce su! Duniya cike take da talikanka.